Suratul Kahf Ita ce sura surar ta '18' cikin jerin surorin Alƙur’ani Maigirma, kuma sura ta '69' da aka sauƙar wa Manzon Allah ﷺ. I…
Read moreA matakin farko, iyaye su ya kamata su zama masu jin koken 'ya'yansu, su kuma jiɓanci lamuransu na rayuwa. Tsakanin iyaye da 'ya'ya…
Read more1. Da mahaifiyyarta ta rasu, sai ta koma wajen kishiyar mahaifiyyarta. Ita kuma kishiyar, irin matan nan ne da iya 'ya'yansu suka sani. Yar…
Read moreKa karanta a nutse! Idan da za ka fahimci yadda mutane ke kallon al'amuran rayuwa, da ɗabi'u da ra'ayin mutane kan wasu lamura za su da…
Read moreWani rubutu ne (na gyara) da na taɓa rubutawa wani wanda a lokacin aurensa aka gwaji yana da HIV, abin ya dame shi sosai, ya ce na ba shi shawara, …
Read moreAn haife ka a gidan masu ƙarami ƙarfi, zaɓinka ne? An haife ka a gidan mawadata, zaɓinka ne? Da a ce nan ne gidanku (hoton ƙasa 👇), gidan laka, …
Read moreMe ya sa kake gudun abincin gidanku? Ba daɗi? Ko ba ɗanɗano? Wai ba ka san iyayenka na jin ciwon su yi abinci ka ƙi ci ba? Suna ga sun yi iya ƙoƙar…
Read moreBudurwa, da sunan soyayya, kar ka kashe mata ko sisi sai ka tabbatar mahaifiyyarka, ƙanwarka, yayarka (mace) da kai karan kanka (duk) kun wadatu da…
Read moreA dukkan lamarinka ka yi addu'a, ka nemi zaɓin nagari a wajen Allah, musamma a wajen neman abokin zama na dindindin (mata da miji). Kwanaki mun…
Read moreA yau Asabat 6th Rabi'ul Thani, 1445AH (21st October, 2023) watan azumin Ramadhan na bana (1445AH) sauran kwana 140 (sati 20 kenan, ko wata 4 d…
Read moreAddini ba iya yawan bauta (ibada) da zakiri da nesantar saɓo ba ne kaɗai, wannan naka ne (karan kanka) tsakaninka da Ubangiji ﷻ. A addini, akwai ky…
Read moreManzon Allah ﷺ yana ƙima, girma, daraja, ɗaukaka, bawan Allah ne, ma'aikin Allah ne, duk da haka, ba a yi wa Allah tarayya da shi a wajen bauta…
Read moreIdan za ku yi iskancinku, Ku yi iskancinku, Ku yi rashin kunya, Ku yi batsarku, Amma a addinance, a kimiyyance babu wani abu 'shafumulera'…
Read more⚠️ GARGAƊI Duk lokacin da wani abu mai cutarwa yake 'trending', ana samun mutanen da suke faɗakar da mutane illar abin, amma wasu sai su yi…
Read moreIn dai har aikinka ba ya hana ka buɗe 'Facebook', ka yi 'posting' da 'comments', ko kuma buɗe 'Whatsapp', ka ɗora s…
Read more1. Tsohuwar ma'anar ' gay ', tana nufin 'farin ciki', 'nishaɗi'..., amma kafin ƙarni na 17th - 18th. 2. Daga baya, far…
Read moreKai take SO da gaske? Ko Abin hannunka take so? Ko Son yadda kake sonta take? Ko Son alfarma take yi ma? Ko Aure ne kurum take son yi... Idan tana …
Read moreShawarar da zan ba ka matashi, Ka yi karatu, Ka yi karatun addini, Ka yi karatun boko, Ka yi karatu, Ka ci gaba da karatu... Ka yi karatu don neman…
Read moreDuk lokacin da ka ji ana cewa, wane ba ka kyautawa, ko kana wani abu ba daidai, just listen, wataƙila hakan ne, kai ne ba ka lura ba. Ka nutsu, K…
Read moreIdan sojan ƙasa (junior officer) zai gana da sojan sama (senior officer) ya masa 'salute', wanda hakan na nufin abubuwa da dama, daga ciki …
Read more#AliyusDiary Ya ce: "Abin da na yi imani shi ne silar shiriyata... Lokacin da muka taso da abokina, mun yi shirin fara shaye-shaye, tabbas a l…
Read moreMentor daban Influencer daban Role model daban Coach daban • MENTOR - shi ne wanda ka ƙulla alaƙa da shi don ya riƙa ba ka shawarwari kan wani ɓang…
Read moreKa karanta kafin ka yi bacci: Idan kana da wani laifi (mai jaraba) da ka kasa dainawa na alfasha kamar zina, kallon batsa, shaye-shaye..., ko yawan…
Read moreƁacin rai da damuwa na ɗan lokaci ne. Abin da ya sa muke ɗaukar lokaci cikin ɓacin rai ko damuwa, mu yi masa ban ruwa ne da yawan tunani. Yawan tun…
Read moreIdan ka tashi neman aure, ka yi shawara da manya. Saboda sun rayu a jiya, sun kuma ga goben da ba ka ga ba (rayuwa da iyali). Kar ka biye wa son z…
Read more#Matashi Ba don matasa na ɓata lokacin biya 'yan mata da soyayya ba, da rayuwar matasa da yawa tafi haka samun ci gaba. Idan ka yi nazari cikin…
Read moreIdan ka so siyan waya, tambayoyi 2 ne masu muhimmanci ya kamata ka amsawa kanka: 1. Mene ne dalilin siyan wayar? 2. Nawa ne 'budget' ɗinka?…
Read moreDon Allah ku daina yaɗa bidiyon gayen nan, wai salatin da aka ruwaito a ɗarikarsa ya fi wanda aka laƙalto daga Manzon Allah ﷺ kai-tsaye (ba tare ya…
Read moreZa ka iya gane fiƙhun wani 'PONZI SCHEME' da ya gabata? Masana da sauran mutane na faɗawa mutanen da suke 'investing' cewa za a zal…
Read moreIdan SUNNAR MANZON ALLAH ﷺ kake son ɗabbaƙawa a rayuwarka, ka karanta tarihin da shama'ila na Manzon Allah ﷺ, kana kwatantawa a aikace. Ka kara…
Read more• Kuɗin aikin Hajji bana (1445AH), zai kai 4.5m, wanda a baya 1444AH (2022/2023), 2.6m ne 'initial payment', za a sami ƙarin kusan 1.9m. • …
Read moreKo mene ne amfanin dawo da jayayya kan amfani da tasbaha (carbi), oho! Wani ko gama sanin hukunce-hukunce tsarki da sallah bai gama. Ga farali ba …
Read moreLorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting has been the industry's.
Lorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Social Plugin