Ku zo mu yi duba na tsanaki: • Misali na farko: Wani zai ce, kada ka yi saving kuɗi kana ƙuntatawa kanka, ga buƙatu a tattare da kai. Kuma shawara …
Read moreWani lokaci, Facebook kan iya bankaɗo post da ka yi shekara 5 baya, idan ya saɓa da wani policy da aka ƙirƙira a yau, kuma su ɗauki mataki a kansa.…
Read moreTambayi kanka❗ Ya za ka kalli wani ɗan uwanka ko abokinka, a kullum ya tashi da safiya sai ya ɗauki wuƙa ko wani abu mai tsini na cutarwa; ya sokaw…
Read moreMatakin farko da za ka sauƙaƙawa kanka rayuwa shi ne, KA SAN KANKA, ka kuma rayuwa daidai da matsayinka a kowanne mataki na rayuwa. Rashin sanin ka…
Read moreWani CONTROVERSY da matasa ke ganin kamar cinyewa ne, alhalin tunkuɗe albarka suke a rayuwarsu: Sai ka ji mutum yana cewa: "Ba wanda ya koya m…
Read moreLearning is a continuous renewal and evolving entity, progress is achieved through constant learning. What you knew yesterday may no longer be rele…
Read moreWasu ƙannenmu za su yi old boys, suna son haɗa contribution za su ginawa makarantar da suka kammala aji, suna so na ba su shawara. Na ce: Ku fara g…
Read moreKana tsakiya da confused age (shekarun shakku), kada ka bari wani ya ƙara confusing naka, ko kuma kai ka confusing kanka da kanka. Mene ne confused…
Read moreDomin gujewa shiga ruɗu... (edited). Saboda muna wani zamani da bayanai sun yawaita (information overload), har hakan kan ruɗar da tunanin matasa, …
Read moreKai ɗan uwana matashi, wayayye: Duk abin da ka gani a Musulunci, kake da KOKWANTO a kai, ka nemi MALAMAI, masana fannin mas'alar, don su yi mak…
Read moreSadaka mafi alheri ita ce, Ka fara da kanka, Ka kyautata wa iyayenka, Ka kyautata wa iyalanka. Kada ka san iyayenka na buƙata, sai kuma ka je kan…
Read moreLorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting has been the industry's.
Lorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Social Plugin