
Kowa ya iya faɗar: 2025 shekarar cikar burina, 2025 na yi plan da kyau, 2025 zan yi kaza da kaza… In faɗa maka gaskiya, Idan ba ka yi aiki ba, K…
Read more"Hafiz, na ji an ce an yi auren budurwarka, ko shi ya sa nake ganinka a bayan layin can wajen Halimah?" "Eh! Ai yau kusan 6 weeks, a…
Read moreKada wani ya ce zai iya abu kaza a 2025, ya kuma yi niyyar canza hali, alhali bai tambayi kansa ba: "A 2023 ma na yi irin wannan niyya da alƙ…
Read moreWait! 🤔 Akwai wani abu guda 1 da muke mantawa, sau da yawa muna yawan maganar: A yi karatu, A koyi skills, A sauya tunani, A iya amfani da AI, A …
Read moreKai ɗan talaka! 1. Ba ka da wani gata ya wuce ka tsaya ka GINA KANKA. Ka sanya manufa a rayuwarka, ka ƙuduri aniyar cimmama wannan manufar, kowacce…
Read moreA meal, food you can finish eating in 10 - 20 minutes, but instead you spend over an hour sitting there eating because you are holding your phone, …
Read moreAbin ci ne fa, za ka iya ci a 10 - 20mins, amma sai ka fi 1hr kana zaune kana ci, saboda ka riƙe waya a hannunka, kana cin abinci, kana scrolling …
Read moreKafin ka ɗora wa ƙaddara, Kafin ka zargi kowa kan damuwarka, Ka fara duba aiyukanka na jiya, Ka fara duba aiyukanka na satin da ya wuce, Ka fara d…
Read moreBari na biya maka karatu. Ka gane bambancinka da mata. Ka ga MACE! Allah ya yi mata sassaucin rayuwa da yawa, ba kamar na kai NAMIJI ba, da kai za…
Read moreWani zai ce, sai da ya fara gina gida (na kansa), sai ƙofofin alheri suka fara buɗe masa. Ji! Manufa ce ka sa a gaba (a yanzu), shi ya sa ka ƙara …
Read moreNa sake faɗa, SABUWAR SHEKARA ba ita za ta sauya ka ba, kai ne za ka sauya kanka. • Kada ka yi zaton idan kana aikata wani mummunar abu/aiki, wai …
Read moreMuna da gaggawar sharhi kan rayuwar mutane ba tare da mun san dalili da ya sa wasu ke irin rayuwar da suke ba. Misali: • Za ka iya zargar mutane ba…
Read moreWani zai ce: Ka daina shaye-shaye, Ka daina neman mata (z*na), Kul kake kallo b*tsa, Ka musulunta, Ka dawo sunnah, Ka daina sata... Wasu mutane sun…
Read moreKa gane me kake so a social media, Mene ne ya yi daidai da manufarka a rayuwa. Abubuwa da yawa ba su da alaƙa da kai, ka bar sum Kada ka riƙa barin…
Read moreA lokacin da kike kan ganiyar budurci, yarinya fresh, sabuwa gal, mazaje da yawa za su fara approaching neman soyayya dake. A lokacin ke kuma kanki…
Read moreKai kam 'ƘANINA' ba dogon bayani zan maka, amma ka sani, a shekarunka 15, 18, 25... ba 'yan mata kake buƙata ba, GINA KAI ya kamata kaf…
Read moreKada ka taɓa fassara nasararka da ta wani, ko ka fassara nasarar wasu da taka. Misali: Arziƙi (wadata), ba kuɗi kawai yake nufi ba. Nasara (success)…
Read moreBabu wanda ake cuta da tunanin nuna fifiko ko ƙasƙacin DIGIRI ko AIKIN GWANATI, da kuma SANA'A/SANA'O'I irin matasa masu tasowa (18, 20…
Read moreMatasa dai ake cuta da SUNAN MOTIVATION, duk an rikita musu tunani. WASU BA 'MOTIVATION' SUKE BA, damuwa suke ƙara ɗorawa da jin ƙasƙanci s…
Read moreSai su ƙi yarda ko ma su ƙaryata mu... ...yanzu idan muka faɗa wa ƙannenmu, ba ma 'ya'yanmu ba; cewa, tsakanin 2000 - 2006 muna kashe ₦5 a …
Read moreSurutu ba zai canja ma a komai ba, face mu a karan kanmu mun canja. Ƙarara a cikin Alƙur'ani Mai girma, cikin Arra'ad da Al-Anfal:, Ubangij…
Read moreAkwai mutum da zai ba ka farin ciki ko baƙin ciki? BABU, sai wanda ka zaɓa. Sai dai aiyukan wasu za su iya sanya farin ciki ko baƙin ciki, shi ma y…
Read moreRayuwa fa ta sauya, Dole ne mu ma mu sauya. Idan ba ka yi hankali ba, Mutane za su koya maka hankali. 1️⃣. Babban yaya ne a gida, bayan mahaifins…
Read moreA wata 2 (August da September) da na daina social media (detoxification), na cimma abin da na kasa cimma a wata 7 farkon 2024. Duk abin da yake da …
Read moreWatan Satumba shi ne wata na tara a cikin ƙilgar Girigori (Gregorian), wanda aka fi amfani da ita a yawancin ƙasashe na duniya. Watan yana da kwana…
Read moreIdan kana kallon 'skits' na Mark Angel da jimawa, za ka riƙa ganin Denilson Igwe tare da shi, abokinsa ne, amini; amma concept da idea na y…
Read moreWani ya ce: • Manufa ba tare da wa’adi (cimma manufar) ba = Mafarki • Manufa + Wa’adi = (ita ce) Manufa ta gaske • (Ka sanya) Manufa + Wa’adi +…
Read moreEmotional disclosure Wata kyakkyawar hanyar maganin damuwa ce ta hanyar labartawa damuwarka ga wani amintacce (ɗan uwa, aboki ko ubangida) musamman…
Read more• Mene ne yake damunka? Tun yaushe, tsawon wane lokaci? • Ka taɓa zama ka yi tunanin dalilin shiga damuwarka? Idan ka san dalili, ka taɓa zama ka …
Read moreWata alaƙar kasuwanci idan ta yi kyau, 'yan uwanta take komawa. Idan alaƙa ta yi kyau, wani zai yi maka sanadiyyar arziƙin da wani ɗan uwanka na jini ba…
Read moreRubutunan yau kwanansa 74, har yanzu ba ka makara ba, rubutun nan zai maka amfani, musamman wanda yake 20s 👇🏻 Daga yau 8th May, 2024 ka sa a ran…
Read moreLorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting has been the industry's.
Lorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Social Plugin