Abin da wasu mutane suka É—auka girman kai shi ne, rashin shiga cikin mutane, zaman majalissa, nisantar shiga sabgogin mutane da ba a gayyace ka ba …
Read moreHar yanzu, na kan raina hankalin mutanen da suke sharing na link, da cewa, in ka yi sharing zuwa group 5 ko 10, za a baka kyautar data, su kuwa su …
Read moreSau da yawa ba zaka san duniya (mutane) na ma kara ba, sai ka rasa iyaye. Iyaye sune hijabin darajarka duniya da lahira; hasali, sune sanadin zuwan…
Read moreUsman bin Affan رضي الله عنه ya ce: "Manzon Allah ï·º ya kasance, idan an binne mamaci, ya kan tsaya akan Æ™abarinsa ya masa addu'a, ya kum…
Read moreIyaye! Don Allah ku riÆ™a sa 'ya'yanku a makarantun koyon Addini tun suna Æ™anana, domin (wallahi) in sun girma nauye-nauyen rayuwa ba zai ba…
Read moreWannan ita ce tambayar da nake samu akai-akai daga abokaina na Facebook, makaranta da kuma abokan hulÉ—a na kasuwanci, na (kuma) ga ya kamata na É—an…
Read moreYanzu duk soyayyar da ke tsakanina da ku, idan na MUTU, rami zaku haÆ™a ku binne ni cikin Æ™asa? Ga matsi, babu sarari; Ga duhu, babu ko Æ´ar É“ula K…
Read moreWata falala daga cikin zama da dattijai, za su karantar da kai darasin rayuwa ne a yadda take a zahiri, kasancewar sun rayu shekara-da-shekaru, sun yi gwargwam…
Read moreCiwon hauka kamar sauran cututtuka irin su Malaria, Typhoid, Ulcer dss, yana iya kama kowane mutum. Hakanan, kamar ciwon wasu sassan jiki: ciwon ku…
Read moreMatuÆ™ar kana iya É“ata awanni 2, 3 ko fiye a 'chats' da karanta 'statuses' da 'posting' a social media, ko kallo 'season…
Read moreSHAZAM Wani lokacin, in ka shiga motar haya, adaidaita sahu, ko ka kunna radiyo, ko ka shiga shagon aski/gidan kitso, ko na biki, ko restaurant, ka kan ji sau…
Read moreLorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting has been the industry's.
Lorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Social Plugin