Idan Liman yana huɗuba, ba a magana. Wannan karatu ne da ya kamata a ce, an jima da wucewa, amma har yanzu da sauran gyara; musamma a tsakanin matasa. Zaka sha…
Read moreDuk wani abu mai muhimmaci a rayuwarka ka rika boyewa, ka rika sirrintawa: neman aure, aiki, yawan dukiyarka, matsalar cikin gida/iyali, tafiya, wani shiri da …
Read moreA abin da aka koyar da mu a 'Falsafar Harshe' dukkan yaruka daya suke (all languages are equally valid). Kuma dama asali amfanin yare shi ne isar da …
Read more“Abu ne mai kyau, a duk lokacin da ka dawo daga wajen aiki ka zauna lissafa riba da ƙalubale da ka samu yau. Anan zaka nemi hanyoyin warware da kaucewa ƙalub…
Read moreMisali, idan ka bawa mutum 2 matasa kowannensu kyautar ₦100k. Idan ɗayan ya kafa sana'a, ya juya, ya samu ribar ₦30k a wata, zuwa watan gaba yana da ₦130,0…
Read moreA wata nasiha, Imam Ali ibn Abi Talib (RA) cikin إغاثة اللهفان (M2/265) yake cewa: لا تربوا أولادكم كما رباكم أباؤكم فقد خلقوا لزمان غير زمانكم "Kada ku …
Read moreInda mun san yadda iyayenmu suke jin dadi da farin ciki a cikin zukatansu idan mun yi abin kirki, abin a yaba; da kullum mun rika kokarin aikata alheri ko don …
Read moreFarin cikin yana cikin wadatar zuci (self content) ba cikin mallakar ababen 'kawa (luxuries) ba. Rashin wadatar zuci ke bude yawancin kofofin barna, kama d…
Read moreDuk wanda ka ga ya gamu da mummunar kaddara, ko yana wata barna... ba abin dariya ba ne, abin tausayi ne. Abin tambayar ma shi ne, taya tawa kaddara zata ka…
Read moreKo mu ƴan 1990s, mun shaida yadda iyayenmu suka maida mu ɗaya da ƴaƴan makwafta. Sukan mana abubuwa a yarintarmu tare ba bambanci, shayi (kaciya), ɗinkin salla…
Read moreDuk da ina jin nauyin maganar nan, amma SABODA MUN FI TS ORON ABIN KUNYAR DUNIYA ne… Na kan sha mamaki idan wasu iyayen, ko jama’a suka takurawa ‘ya ma…
Read moreLorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting has been the industry's.
Lorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Social Plugin