Ya kuke fama da wayoyinku a wannan yanayin? 1. Rashin ɗaukar caji da wuri, 2. Saurin sauƙar caji, da kuma 2. Ɗaukar zafi. Da wuya baka haɗu da irin…
Read moreA kullum ina faɗawa kaina, idan akwai wani da zai ƙulla min sharri, ba wanda ya wuce NI kaina. Idan kuma akwai mutumin da zai so ni da alheri, ba w…
Read moreWasu waki'o'i 2 na ɗauko a cikin 'memoir' masu cike da darussa: • NA FARKO: Yaya da ƙani ne, 'yan gida ɗaya, uwa-daya, uba-ɗaya…
Read moreYadda duniya yau ta koma digital, ake komai cikin sauri, haka rayuwar yau take saurin karantar da darusa ga masu hankali da nazari. A 2014, wataran…
Read moreBa wai ana azumi ne kaɗai don a daina ci da sha (azumin baki) ba, ko don a horar da mu da yunwa, a'a; dukkan gaɓɓanmu, harshe, ido, kunne, hann…
Read moreIta ma manhajar Alƙur'ani Mai girma ce mai ɗauke massahif na ruwayoyin Alƙur'ani 20 (Hafs, Warsh, Ƙalon, Adduwry, Assusi, Khilaf, Ƙunbil...…
Read more#RealityTalk: Za mu iya tattauna matsaloli 10, amma ba za mu iya zama mu magance koda 1 ba, shi kansa irin wannan salon matsala ne. Idan alal misal…
Read more#AliyuAndTheLaw: Mu fahimci wani abu game da tsarin cin zaɓen shugaban ƙasa, kamar yadda sashe na 134 na Constitution (CFRN, 2011 amend.) ya ambata…
Read moreMu faɗawa kanmu wata gaskiya man! Matuƙar muna amfani da 'social media', za mu riƙa cin karo da 'video contents' na comedy. Misali …
Read moreMasu yi wa 'yan uwa mata 'comment' a FACEBOOK STORIES, sai ana kiyayewa da mutunci, yanzu FACEBOOK sun gyara, ana iya karanta 'COM…
Read moreWasu mutanen haka rayuwarsu take a yau, amma ba su sani ba. Bini-bini, an ɗauko waya, cikin tafiya, lokacin cin abinci, aiki, karatu, bacci, shiga …
Read moreLorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting has been the industry's.
Lorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Social Plugin