
Duk wanda ya kwanta bacci a yau: ✓ Bai kwanta da haushin kowa ba, ✓ Bai ƙullaci kowa ba, ✓ Bai ci haƙƙin kowa ba; Idan Ubangiji ya ƙaddara aka ɗauk…
Read moreKo wannan ne ya sa ake ce wa "SHARIA SAƁANIN HANKALI CE?" Amma a haƙiƙar gaskiya, da dalilan ilimin Shari'a, Shari'a ba ta saɓawa…
Read more1. 'Freedom of Speech' (‘Yancin faɗar albarkacin baki) Kowanne ɗan ƙasa (Nijeriya), a mulkin dimokraɗiyya, yana da ‘yancin tofa albarkacin …
Read moreIdan kana cikin fushi! Kar ka yi furuci alhalin kana cikin fushi, domin fushinka zai iya wucewa, amma kalmomin da za ka furta cikin fushi, za su ts…
Read moreKa ɓoye damuwarka, don ba kowa ne ne zai damu da damuwarka ba. Babu wanda ba shi da wata damuwa, sai dai wanda ya fi ka daurewa da ɓoyewa. Ko ga wa…
Read moreBa ga iya ƴaƴa MATA ba, har da ƴaƴa MAZA ma Ta hanyar amfani da 'apps', ko karɓar wayar kai tsaye; ina goyon bayan iyaye da su riƙa bibiyar…
Read moreSunan 'Allah' keɓantaccen suna (proper noun) ne. 1. A ƙa'ida ana rubuta harafin farko na keɓantaccen suna (proper noun) da babban baƙi …
Read moreKo kun taɓa kula? 1. 'Admin' na da damar goge 'chats' ko 'attachment' a cikin group. A wajen 'delete', 'admin…
Read moreRubutu (iya sarrafa alƙalami) baiwa ne, kamar yadda iya 'sarrafa harshe' a 'magana' ko 'waƙe/waƙa' yake baiwa, amma duk ana…
Read moreYau Juma'a, akwai wata SA'A da idan mutum ya yi dace yana mai addu'a (roƙon buƙata), Ubangiji zai biya masa buƙatunsa 👇 1. Daga fitowa…
Read moreMuhimmiyyar shawara da zan bayar a yau, ita ce; idan kana da hali, kuma kana da iyali, ka yi ƙoƙarin sayan kayan abinci ka adana, wannan na daga ci…
Read more1. Idan ka yi 'wrong bank transfer', ma'ana, ka yi kuskuren turawa wata 'account number' kuɗi, wacce ba ita ka yi niyyar turawa…
Read moreIdan kana da ƙanwa ‘mace’, Abokina! Yi ƙoƙarin ka zame mata ‘aboki’. Eh, aboki! Ka zama da kai ne take iya tattauna matsalolinta, damuwar ko neman…
Read moreIta ce sura surar ta '18' cikin jerin surorin Alƙur’ani Maigirma, kuma sura ta '69' da aka sauƙar wa Manzon Allah ﷺ. Ita ce sura da…
Read moreIdan kana son AURE, ka nemi KUƊI, Idan kana neman KUƊI, ka riƙe SANA’A. Mu gaya wa kanmu gaskiya, BAN CE AURE BA YA TSADA BA, AKWAI TAKURA, amma da…
Read moreTab! Yanzu sai a samu mutumin da zai iya yin wata guda cur, ko fiye, ba ya 'awrad', ba kuma ya ɗaga hannunsa sama, ko sanya goshinsa a ƙasa…
Read moreBan sani ba, ko akwai wanda (wannan shawarar) za ta amfana 👇👇 Daga shawarwarin zamantakewa da na taɓa bayarwa, ban taɓa jin wacce na bayar, kuma …
Read moreAiki ne mai wahala, ko a wajen malaman halayya (psychology), cewa; sai ka (tursasa wa kanka) ƙoƙarin fahimtar/bin diddigin (abin da ya ɓoye daga) h…
Read moreCanji Kuɗi Duk wannan rubutun 'Ajamin' shi ya tsole musu ido, an yi nasarar cirewa a ₦5, ₦10, ₦20, ₦50 da ₦100; shi ya sa yanzu ka ji an ce…
Read moreHarshe shi ne yaren da ake yake da masu magana da shi da yawa, ciki da wajen muhallin masu yaren na asali (native speakers), kuma ana amfani da waj…
Read moreWankan Juma'a sunnah ce mai ƙarfi, saboda Manzon Allah ﷺ Ya umarci Musulmai da cewa, duk wanda zai je sallar Juma'ah, to ya yi wanka (Bukha…
Read moreMutumi da yake da wannan matsalar ‘ailurophobia’, shi ne, wanda da zarar ya ga kyanwa/mage, zai ‘tsorata’, bugun zuciyarsa zai ƙaru, wasu har da ih…
Read more‘Phobia’ shi ne 'matsanin tsoro' ko 'kyamar' wani abu da yake da alaƙa da halayyar mutane, wani lokaci, har wasu kan ganin, mutumin…
Read moreCeto kai (self therapy) daga aiyukan saɓo (masu naci) da jarababbun halaye ---------------------------------------------- * Tsakure daga littafin: …
Read more1. Rataye wani da igiyar soyayya (ta zato), ba da niyyar aure ba (ma’ana, a zuciyarka/ki na da wanda kuke so da gaske, daban), 2. Kasan ‘geno-type’…
Read moreWasu abubuwa da za (iya) su faruwa bayan an koma makaranta, daga dogon yajin aiki: 1. Rikici da masu gidan haya. Gaskiyar magana idan ka san 'tenancy'…
Read moreBa a makara a nema ilimi, Sannan ba a gaggawa a neman ilimi. Makararre shi ne wanda bai fara ba, ko da yaro ne. Na taɓa jin labarin wani malami (…
Read moreWata babbar ƙofar da wasu iyayen ke buɗewa 'ya'yansu ta LALACEWA, ita ce, a lokacin da aka kawo ma rahoto, ɗanka ya fara shaye-shaye, (musa…
Read moreLittafin Ƙabli da Ba’adi • Rubutawa : Aliyu M. Ahmad Sauƙe a PDF format ta 👉 DOWNLOAD • 👉 Telegram • 👉 Whatsapp • Blogs: aliyumah…
Read moreLorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting has been the industry's.
Lorem Ipsum has been the industry's standard dummy text.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Ut enim ad minima veniam, quis nostrum exercitationem ullam corporis suscipit.
Social Plugin