Lissafin Watan Rabi'ul Awwal a October, 2022

Saboda mun saba da kiyaye kwanakin watannin Miladiyya (Gregorian Calendar) yau-da-gobe, saboda albashi, da yawan amfani a makarantu, wuraren aiki...

Yadda za ka kiyaye kwanakin watan Rabi'ul Awwal, ka ƙara kwana 4 a kan kwanan watan October.

Misali:
October 3, 2022
3 + 4 = 7th Rabi'ul Awwal, 1444 Hijiriyyah

#AliyuMAhmad
#AliyuSimplifies 
#RayuwaDaNazari
#LifeHack

Post a Comment

0 Comments