Shawara ga Daliban Jami'a

 

Daga 14th February, 2022 zuwa yau (1st August, 2022) kwanaki 168 ne.

Don Allah kwanaki 168 ba su ishe ka koyon wani skills ko kafa wata sana'a ba? Ko sauƙe wani littafin addini a majalisi?

Idan kana jiran a koma makaranta ne, za ka kashe mafarkinka da yawa, shekaru kuma ƙaruwa suke. Wa ya san adadin kwanakin da za a ƙara a gaba.

Ka manta da su, ka gina kanka!

✍️ Aliyu M. Ahmad
3rd Shawwal, 1443AH
1st August, 2022CE

#AliyuMAhmad #RayuwaDaNazari #ASUUStrike

Post a Comment

0 Comments