Littafi Domin #GyaranTunani (2)


OUT OF YOUR COMFORT ZONE: BREAKING BOUNDARIES FOR A LIFE BEYOND LIMITS

• Mawallafi: Dr. Emma Mardlin
• Yare: Turanci/Ingilishi (English)
• Shafuka: 158
________________________

Musamma mu matasa!

A kullum muna tashi da tunanin yin wani abu da zai gina rayuwarmu... mu ƙulla wancan, mu saƙa wannan... amma sai mu kasa, saboda rashin jagora, ko tsoro, ko ƙaranci ilimi, ko kasala da lalaci...

Wannan littafin zai taimaka kwarai wajen buɗe mana tunani, musamman wajen amfani da dama ta gina kanmu.
_________________________

Za ku iya sauƙe shi (PDF) ta wannan link dake kasa 👇

DOWNLOAD

• Nauyi (size): 3.6MB

Allah Ya amfana.

✍️ Aliyu M. Ahmad
18th Dhul-Hijjah, 1443AH
17th July, 2022CE

#AliyuMAhmad #RayuwaDaNazari #Karatu #GyaranTunani #AliyusLibrary #ReadingCulture

Post a Comment

0 Comments