Kowa sai ya ce ma YANA BUSY...
Asalin kalmar BUSINESS (hada-hada) ta Turanci, daga BUSY (bus(i)ness) take. "-ness" post-morpheme (dafa keya) ce dake nuna cikar sifa, kamar a kalmar cleanli(ness), ill(ness), smooth(ness)...
Idan ka je baccin dare, ka yiwa kanka hisabi, nawa naka BUSY da kake ikrari yake kawo ma, if it is a zero behind decimal point, ka sake tunani, ka nemi PRODUCTIVE BUSY(ness).
✍️Aliyu M. Ahmad
15th Dhul-Hijjah, 1443AH
14th July, 2022CE
#AliyuMAhmad #RayuwaDaNazari

0 Comments