Kamar a #Gmail, ana iya '๐ณ๐ถ๐น๐ฒ ๐ฎ๐๐๐ฎ๐ฐ๐ต๐บ๐ฒ๐ป๐' ta ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ ๐ ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ป๐ด๐ฒ๐ฟ, amma sai ta ๐๐๐ฆ๐๐ง๐ข๐ฃ (ma'ana ta ๐ฐ๐ผ๐บ๐ฝ๐๐๐ฒ๐ฟ).
1. Ka buษe '๐ ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ป๐ด๐ฒ๐ฟ' daga browser a ๐๐ข๐ ๐ฃ๐จ๐ง๐๐ฅ.
2. Ka buษe '๐ถ๐ป๐ฏ๐ผ๐ ' na wanda kake son turawa saฦo.
3. Ka duba can ฦasa, zaka ga wani "๐๐๐๐๐๐ฅ๐ฌ ๐๐๐ข๐ก" ๐ผ, idan ka kai '๐ฐ๐๐ฟ๐๐ผ๐ฟ' kai, zaka ga ya baka "๐๐ง๐ง๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐".
4. Ka yi "๐ฐ๐น๐ถ๐ฐ๐ธ๐ถ๐ป๐ด" a kan "๐๐ง๐ง๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐" zai buษe ma "๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ข๐", sai ka nemi file da kake son turawa, sai ka yi "๐ฎ๐๐๐ฎ๐ฐ๐ต๐ถ๐ป๐ด" ka yi "๐ข๐ฃ๐๐ก", zai yi "๐น๐ผ๐ฎ๐ฑ๐ถ๐ป๐ด", sai ka tura.
ฦ๐๐ฅ๐๐ก ๐๐๐ฌ๐๐ก๐
5. Kamar dai a ๐๐ ๐๐๐, ba a tura file da haura nauyi ๐ฎ๐ฑ๐ ๐ ta ๐ ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ป๐ด๐ฒ๐ฟ.
6. Zaka iya tura ๐ฃ๐๐๐, ๐ข๐ณ๐ณ๐ถ๐ฐ๐ฒ ๐๐ผ๐ฐ๐๐บ๐ฒ๐ป๐๐ (๐ช๐ผ๐ฟ๐ฑ๐, ๐๐ ๐ฐ๐ฒ๐น, ๐ฃ๐ผ๐๐ฒ๐ฟ ๐ฃ๐ผ๐ถ๐ป๐...) ๐ญ๐ถ๐ฝ ๐ณ๐ถ๐น๐ฒ๐ da sauransu. Ka ga kenan, zaka iya tura ๐๐ฉ (๐๐๐ฟ๐ฟ๐ถ๐ฐ๐๐น๐๐บ ๐๐ถ๐๐ฎ๐ฒ), ๐ฎ๐๐๐ถ๐ด๐ป๐บ๐ฒ๐ป๐๐, ๐ฝ๐ฟ๐ผ๐ท๐ฒ๐ฐ๐๐, ๐๐ฒ๐บ๐ถ๐ป๐ฎ๐ฟ ๐ฝ๐ฟ๐ฒ๐๐ฒ๐ป๐๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป๐, ๐ฎ๐ด๐ฒ๐ป๐ฑ๐ฎ, ๐ฝ๐ฟ๐ผ๐ด๐ฟ๐ฎ๐บ๐... duk ta ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ ๐ ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ป๐ด๐ฒ๐ฟ.
7. In dai ba kai ka goge ba, file da ka turawa wani ta ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ ๐ ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ป๐ด๐ฒ๐ฟ, yana nan har abada, kamar dai a ๐๐ ๐๐๐ da sauran ๐บ๐ฎ๐ถ๐น ๐ฝ๐ฟ๐ผ๐๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ฟ๐. Ka iya komawa ta cikin wannan ๐ถ๐ป๐ฏ๐ผ๐ ษin, ka yi ๐ฑ๐ผ๐๐ป๐น๐ผ๐ฎ๐ฑ๐ถ๐ป๐ด kayanka, a duk lokacin da ka so.
8. Zaka iya yiwa wani "๐ณ๐ผ๐ฟ๐๐ฎ๐ฟ๐ฑ๐ถ๐ป๐ด" na wannan file da ka tura, ko da ta wayarka ne (๐ ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ป๐ด๐ฒ๐ฟ ๐บ๐ผ๐ฏ๐ถ๐น๐ฒ ๐ฎ๐ฝ๐ฝ ko ta ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ ๐๐ถ๐๐ฒ).
* ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ ๐ ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ป๐ด๐ฒ๐ฟ yana da sauran features na ๐ฃ๐๐ข๐ก๐ ๐๐๐๐ da ๐ฉ๐๐๐๐ข ๐๐๐๐ mai kyau (da har ake iya canja ๐ฏ๐ฎ๐ฐ๐ธ๐ด๐ฟ๐ผ๐๐ป๐ฑ, kamar a #StreamYard).
✍️ ๐๐น๐ถ๐๐ ๐ . ๐๐ต๐บ๐ฎ๐ฑ
15th Dhul-Hijjah, 1443AH
14th July, 2022CE
#AliyuMAhmad #FasaharZamani #SocialMedia #Facebook #FacebookMessenger #Messenger

0 Comments