๐๐บ๐ฎ๐ถ๐น a ๐๐ฎ๐๐ฎ๐ฟ ๐๐ป๐ฑ๐ฟ๐ผ๐ถ๐ฑ tamkar wata ฦofa ce ta shiga kowacce kafa da kake amfani da ita haษe da Gmail naka. Na sha gargaษar mu kan, mu kiyayi bawa mutane Gmail ษinmu barkatai, komai kusancinmu da su.
Idan mutum na iya shiga (๐น๐ผ๐ด๐ถ๐ป) na Gmail naka, tamkar ka ba shi mukulli buษe mu'amalarka da kafar sadarwa ne.
1. Zai iya ganin sakwanni dake shige da fice a '๐ฒ๐บ๐ฎ๐ถ๐น' naka.
2. Zai iya ganin '๐ต๐ถ๐๐๐ผ๐ฟ๐' na ๐ฏ๐ฟ๐ผ๐๐๐ถ๐ป๐ด da kake yi a ๐๐ต๐ฟ๐ผ๐บ๐ฒ, ko wata ๐ฏ๐ฟ๐ผ๐๐๐ฒ๐ฟ da '๐ฒ๐บ๐ฎ๐ถ๐น' ษinka ke kai.
3. Zai iya ganin '๐๐๐ฒ๐ฟ๐ป๐ฎ๐บ๐ฒ' da '๐ฝ๐ฎ๐๐๐๐ผ๐ฟ๐ฑ' da kake amfani da su wajen shiga ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ, ๐ง๐๐ถ๐๐๐ฒ๐ฟ, ๐ง๐ถ๐ธ๐๐ผ๐ธ, ๐๐ป๐๐๐ฎ๐ด๐ฟ๐ฎ๐บ... da saura kafafen da kake amfani da ๐ฒ๐บ๐ฎ๐ถ๐น wajen buษe su, musamman ta hanyar '๐ฝ๐ฎ๐๐๐๐ผ๐ฟ๐ฑ ๐๐ฎ๐๐ฒ๐ฟ' ko ''๐ฎ๐๐๐ผ-๐ณ๐ถ๐น๐น'.
4. Zai iya '๐ฒ๐ ๐ฝ๐ผ๐ฟ๐๐ถ๐ป๐ด' na ๐น๐ผ๐ด๐ถ๐ป ๐ฐ๐ฟ๐ฒ๐ฑ๐ฒ๐ป๐๐ถ๐ฎ๐น๐ da aka yi ๐น๐ถ๐ป๐ธ๐ถ๐ป๐ด da ๐ฒ๐บ๐ฎ๐ถ๐น ษinka, ma'ana, yana riฦe da sirrinka, zai kuma iya amfani da shi a kowanne lokaci.
Mu duba wannan ๐
________________________________________
1️⃣. ๐ฌ๐๐๐๐ ๐ญ๐๐๐ ๐๐๐ก๐ '๐๐ข๐๐๐ก ๐๐ฅ๐๐๐๐ก๐ง๐๐๐' ๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐๐๐๐ก ๐๐ ๐๐๐
1. Ka yi amfani da ๐๐ผ๐ผ๐ด๐น๐ฒ ๐๐ต๐ฟ๐ผ๐บ๐ฒ ko wata '๐ฏ๐ฟ๐ผ๐๐๐ฒ๐ฟ' da aka yi '๐น๐ผ๐ด๐ถ๐ป' na ๐๐บ๐ฎ๐ถ๐น ๐ฎ๐ฐ๐ฐ๐ผ๐๐ป๐ naka.
2. Ka shiga cikin ๐๐ฒ๐๐๐ถ๐ป๐ด na ๐๐ผ๐ผ๐ด๐น๐ฒ ๐๐ต๐ฟ๐ผ๐บ๐ฒ/๐ฏ๐ฟ๐ผ๐๐๐ฒ๐ฟ, > (sai ka shiga) ๐ฃ๐ฎ๐๐๐๐ผ๐ฟ๐ฑ.
3. Zaka riske duk wani '๐ฎ๐ฐ๐ฐ๐ผ๐๐ป๐๐' tare da '๐๐๐ฒ๐ฟ๐ป๐ฎ๐บ๐ฒ' da '๐ฝ๐ฎ๐๐๐ผ๐๐ผ๐ฟ๐ฑ' da aka ajiye a kan wannan '๐บ๐ฎ๐ถ๐น' ษin.
________________________________________
2️⃣. ๐ฌ๐๐๐๐ ๐ญ๐๐๐ '๐๐๐ฆ๐๐๐๐๐ก๐' ๐ช๐๐ก๐ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐ก๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐๐ ฦ๐๐ก๐๐
Idan kana zargi, wani yana amfani da ๐๐บ๐ฎ๐ถ๐น ษinka, ko ka taษa bawa wani ๐๐บ๐ฎ๐ถ๐น naka, zaka iya hana shi ta'amulli da shi ta waษannan matakan:
1. Ka shiga cikin ๐๐บ๐ฎ๐ถ๐น ๐ฎ๐ฝ๐ฝ na wayarka.
2. Ka shiga ๐ ๐ฎ๐ป๐ฎ๐ด๐ฒ ๐๐ผ๐๐ฟ ๐๐ผ๐ผ๐ด๐น๐ฒ ๐๐ฐ๐ฐ๐ผ๐๐ป๐'
3. Ka ka yi '๐๐๐ถ๐ฝ๐ถ๐ป๐ด' ka je kan '๐ฆ๐ฒ๐ฐ๐๐ฟ๐ถ๐๐'. A can kasa akwai wani wajen '๐ฌ๐ผ๐๐ฟ ๐๐ฒ๐๐ถ๐ฐ๐ฒ'.
4. Ka shiga '๐ ๐ฎ๐ป๐ฎ๐ด๐ฒ ๐๐น๐น ๐๐ฒ๐๐ถ๐ฐ๐ฒ๐' . A nan zaka ga duk wani ๐ฑ๐ฒ๐๐ถ๐ฐ๐ฒ da ๐๐บ๐ฎ๐ถ๐น dinka ke kai, a ๐๐ฎ๐๐ฎ ne, ko a ๐ฐ๐ผ๐บ๐ฝ๐๐๐ฒ๐ฟ.
5. Idan ka 'device' da baka aminta da shi ba, sai ka 'press' ka yi 'log out'.
Misali, a nan, na dora Gmail dina a kan wayata ๐๐ผ๐ผ๐ด๐น๐ฒ ๐ฃ๐ถ๐ ๐ฒ๐น ๐ฐ๐ซ๐, da ๐ถ๐ฃ๐ต๐ผ๐ป๐ฒ ๐ญ๐ญ ๐ฃ๐ฟ๐ผ ๐ ๐ฎ๐ , sai kuma '๐๐ต๐ฟ๐ผ๐บ๐ฒ' ta kan computer. Duk wani device da na gani ba waษannan ba, bako ne. Sai na yi '๐ฏ๐น๐ผ๐ฐ๐ธ๐ถ๐ป๐ด' nasa.
________________________________________
3️⃣. ๐ง๐ช๐ข ๐ฆ๐ง๐๐ฃ-๐ฉ๐๐ฅ๐๐๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก ๐ก๐ ๐๐ ๐๐๐
Wannan tsari yana bawa kowa damar, koda mutum ya san ๐ฝ๐ฎ๐๐๐๐ผ๐ฟ๐ฑ ษinka, ba zai iya shiga shafukanka ba, har sai an turo ma wani code (token) ta wayarka.
Zaka iya saita 2-Step Verification and Gmail ta hanyar:
1. Ka shiga wajen '๐ ๐ฎ๐ป๐ฎ๐ด๐ฒ ๐๐ผ๐๐ฟ ๐๐ผ๐ผ๐ด๐น๐ฒ ๐๐ฐ๐ฐ๐ผ๐๐ป๐'
2. Sai ka yi kasa, zaka ga ๐ฎ-๐ฆ๐๐ฒ๐ฝ ๐ฉ๐ฒ๐ฟ๐ถ๐ณ๐ถ๐ฐ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป, sai ka shiga.
3. Sai ka bi duk matakan da ake bi na:
• ๐ฆ๐ฎ๐ป๐๐ฎ ๐น๐ฎ๐บ๐ฏ๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐๐ฎ
• ๐๐ผ๐ป๐ณ๐ถ๐ฟ๐บ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป ๐ฐ๐ผ๐ฑ๐ฒ
• ๐ง๐๐ฟ๐ป-๐ผ๐ป
✍️Aliyu M. Ahmad
28th Dhul-Qaadah, 1443AH
28th June, 2022CE
#FasaharZamani #AliyuMAhmad #Gmail #ByCyberSmart #PrivacyProtection
0 Comments