• Mawallafa: Robert T. Kiyosaki
• Yare: Turanci/Ingilishi (English) da Larabic (Arabic)
• Shafuka: 241
________________________
TARBIYYA
RICH DAD, POOR DAD littafin tarbiyya ne da aka rubuta da salon ‘pro-essay’ (rubutu da zai nuna ma daidai da rashin daidai) cikin labara-labari. Kiyosaki ya yi amfani da kwarewa ta rubutu wajen zuba hikima ta yadda ya kamata ka tarbiyantar kanka, ko ‘ya’yanka ta fuskar tattali, musamman a wannan zamani.
________________________
Za ku iya sauƙe shi (PDF) ta wannan link dake ƙasa 👇
• bit.ly/3IDvHKl (Turanci/English) - 11.34MB
• bit.ly/3zZlntn (Larabci/Arabic) - 8MB
Allah Ya amfana.
✍️Aliyu M. Ahmad
7th Muharram, 1443AH
5th August, 2022CE
#AliyuMAhmad #RayuwaDaNazari #Karatu #GyaranTunani #AliyusLibrary #ReadingCulture #RichDadPoorDad
0 Comments