Kwana biyun nan, akwai video‘๐๐ฎ๐ป ๐ณ๐ฎ๐๐ต๐ถ๐ป ๐ฑ๐ฎ๐ท๐ถ suke azabtar da wa ษanda suka yi garkuwa da su, abin tausayi, abin tashin hankali. ๐๐๐ก ๐๐๐ก๐ ๐๐ ๐๐จ๐ ๐ ๐๐ ๐ก๐ ๐ฆ๐ข๐ก ๐ก๐ ๐๐๐ก๐! Kar ma hankalina ya tashi, saboda (tun can) na dakatar da ‘๐๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ผ ๐ฎ๐๐๐ผ-๐ฝ๐น๐ฎ๐’.
๐ฉ๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ผ ๐ฎ๐๐๐ผ-๐ฝ๐น๐ฎ๐ shi ne lokacin da kake '๐๐ฐ๐ฟ๐ผ๐น๐น๐ถ๐ป๐ด' a ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ ๐๐ถ๐บ๐ฒ๐น๐ถ๐ป๐ฒ, idan ka zo kan wani ๐๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ผ ko a ๐ฅ๐ฒ๐ฒ๐น๐, ko ๐ฆ๐๐ผ๐ฟ๐ถ๐ฒ๐ zai bu ษe ya fara yi da kansa.
Akan samu wasu videos masu tayar da hankali ne, ko kuma wa ษanda ba su dace da wurin da kake ba, misali a masallaci, video mai sauti kiษa ya buษe.
To! Ana iya dakatar da “๐๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ผ ๐ฎ๐๐๐ผ-๐ฝ๐น๐ฎ๐”, ta yadda zai kasance, sai in ka so ne za ka yi ๐ฝ๐ฟ๐ฒ๐๐๐ถ๐ป๐ด sai ka buษe (๐ฝ๐น๐ฎ๐๐ถ๐ป๐ด).
Ga mataka za ka bi don dakatar da ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ ๐๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ผ ๐ฎ๐๐๐ผ-๐ฝ๐น๐ฎ๐:
1. Ka shiga cikin ๐ฆ๐๐ง๐ง๐๐ก๐ & ๐ฃ๐ฅ๐๐ฉ๐๐๐ฌ, sai ka shiga ๐ฆ๐๐ง๐ง๐๐ก๐.
2. Daga cikin ๐ฆ๐๐ง๐ง๐๐ก๐, za ka shiga ๐ฃ๐ฅ๐ข๐๐๐๐ ๐ฆ๐๐ง๐ง๐๐ก๐.
3. In ka shiga ๐ฃ๐ฅ๐ข๐๐๐๐ ๐ฆ๐๐ง๐ง๐๐ก๐, ka yi scrolling zuwa ฦasa, za ka ga ๐ ๐๐๐๐ ๐๐ก๐ ๐๐ข๐ก๐ง๐๐๐ง๐ฆ, sai ka shiga.
4. Sai ka shiga ๐๐จ๐ง๐ข๐ฃ๐๐๐ฌ.
5. Ka zaษi ๐ก๐๐ฉ๐๐ฅ ๐๐จ๐ง๐ข๐ฃ๐๐๐ฌ ๐ฉ๐๐๐๐ข๐ฆ.
Kuma dama, ๐๐๐ฟ๐ฒ๐ฎ๐บ๐ถ๐ป๐ด na video, yana daga cikin dalilan dake shanyewa mutum data (karanta ๐ bit.ly/AppsDataConsumption ko bit.ly/3z6aF2H).
Allah Ya amfana!
Allah Ya kubutar da wadanda
✍️ ๐๐น๐ถ๐๐ ๐ . ๐๐ต๐บ๐ฎ๐ฑ
26th Dhul-Hijjah, 1443AH
25th July, 2022CE
#AliyuMAhmad #RayuwaDaNazari #FasaharZamani #SocialMedia #Facebook #AutoPlay





0 Comments