Amaryata ✅ Amarya ta ❌
Angona ✅ Ango na ❌
Bikinmu ✅ Bikin mu ❌
Gidansu ✅ Gidan su ❌
Motarsa ✅ Motar sa ❌
Ƙ𝗔'𝗜𝗗𝗔
Duk kalmar da ake son nuna mallaka (𝗽𝗼𝘀𝘀𝗲𝘀𝘀𝗶𝗼𝗻), ana haɗe ta da kalmar mallaka (-𝙣𝙖, -𝙩𝙖, -𝙨𝙪...) a Hausa. 𝘽𝙖 𝙖 𝙧𝙖𝙗𝙖 𝙨𝙪!
Misali:
• Ita ce 𝗮𝗺𝗮𝗿𝘆𝗮𝘁𝗮 da zan aura
• 𝗔𝗻𝗴𝗼𝗻𝗮 ne a cikin babbar riga
• A 𝗯𝗶𝗸𝗶𝗻𝗺𝘂 akwai bidiri
• 𝗚𝗶𝗱𝗮𝗻𝘀𝘂 akwai tarbiyya mai kyau
• A 𝗺𝗼𝘁𝗮𝗿𝘀𝗮 muka je walima
✍️𝗔𝗹𝗶𝘆𝘂 𝗠. 𝗔𝗵𝗺𝗮𝗱
21st Dhul-Qa'adah, 1443AH
21st June, 2022CE
#AliyuMAhmad #Hausa #Nahwu #Linguistics
0 Comments