Ambaliya

Ba zan ga laifin masu aikin gayya don jinge ruwa ba, do sun ce, ZA SU FASAWA MUTUM WAYA, KO SU JA SHI CIKIN CAKWAƁI/CAƁI (duk da ba daidai ba ne), haka kawai mutane sun zage, suna aiki, ka je tsaf-tsaf kana ɗaukar su a ‘hoto’ ko ‘bidiyo’.

Kai ba ɗan jarida mai haɗa rahoto ba!
Kai ba ɗan agaji mai kai taimako, ko nemo taimako!

Don Allah a taƙaita zirga-zirga wajen aikin gayyar tare ruwa, matuƙar mutum 

• ba tayin aiki zai je ba,
• ko kai kayan agaji, 
• ko kai abinci ko ruwan sha,
• ko haɗa rahoto don kai tallafi.

Allah Ya taƙaita mana 🤲

 #AliyuCares
#AliyuMAhmad
#RayuwaDaNazari
#JigawaStateFlooding #JigawaFlooding
#HadejiaFlooding #Flooding

Post a Comment

0 Comments