Wannan wayar TECNO ce, Phantom X
• RAM: 8GB
• Storage: 256GB
• Camera: 50MP (wide), 13MP (telephoto), 8MP (ultrawide) 48MP (selfie camera)
• Battery: Li-Po 4700 mAh
• Price: ₦235k+
Yanzu idan kana da wannan, mai iPhone X (₦150 - ₦230), ko iPhone 7+ (₦135k) ko Samsung Note 10 ko A53 (₦200k+) zai na ma gani-ganin wayarka TECNO (karamar waya) ce?
#AliyuMAhmad

0 Comments